Alpholtawy
- May 20,2021
- Gabatarwa Dukkan Yabo ya Tabbata ga Allah ﷻ Wanda yayi Rana, Da wata, yayi Halittun Duniya da Dukkan Abinda Yafaru Iyawarsane. Muna yabamasa, Muna Godiya Agareshi, Daya Sanyamu Cikin Al
uma wacce take Mafificiya. Wacce tazamo Mafi daraja daga Cikin Alumomin da Allah Yake Sanyawa adoron Kasa, Karkashin Manzo Mafi Daraja Cikin Manzanninsa Mafiya Daukaka Annabi Muhammadﷺ . Muna Godemasaﷻ daya Sanyamu Musulmi Kuma Masu Kokarin Neman Sanin Gaskiya Dakuma Bincike Akan abinda Zai Zama Hanyar Tsira Agaremu. Bayan haka; hakika Ban Wallafa Wannan Rubutu nawa Domin Cin Zarafin Kowa ba Sai Dan Fayyace Haqiqanin Abinda Allah ne Yamana Ishara Cikin Littafinsa Mai Tsarki Karkashin Ayoyi dayawa Amma Zangina Rubutuna akan Wannan ayoyine Guda biyu Wadanda Suke Bayani Karara Akan Siyasar Dunya watau Dilomasiyya FadisaYahudu da Nasara Basa Yarje Muku Harsai kunbi TafarkinsuDakuma Fadinsa ´´Bazasu Gujeba Suna Yakarku Harsai Kunbar Addininku Insun Samu IkoAmma Kuma Ubangiji Yafada mana Wadanda Suka Fi Gaba Da Musulunci Dakuma Wadanda Suke da Sassaucin Ra`ayi Inda Yake Cewa ﷻ ´´Zakasamu Mafiya Kusancin Soyayya ga Wadanda Sukayi Imani, Sune Wadanda Suke Riya Cewa Lallai mune Nasara Saboda Acikinsu Akwai Malaman Qissisin da RuhbanWadannan Ayoyi da Makamanatansu Sune Babban Abinda Zagina Maqala ta Akai, Haqiqa Ubangiji ﷻ Shine ya Sansu, Kuma shidin Yafimu Sanin Halayemsu, Shiyasa Shi da Kansa Yake Bayyana Mana Halinsu, Kuma Yayimana Gargadi Akan cewa kada Muyarda Mubi Tafarkinsu, Domin Sudin Daga Wadanda Ubangiji Yayi Fushi dasu Saboda Kin Aiki da Gaskiya ne, Sai kuma Batattu Wadanda Suka Ki Sunemi Ilimin Da Zasu Fayyace Gaskiya, Wannan Shi Yahukumta Dolene Kanemi Ilimi, Kuma Dolene Kayi Aiki Da Iliminka Wajen Neman Lahira, Inkuwa Baka nema ba Bakada uziri agun Ubangiji, domin Yafada mana Kuma Inkasamu Bakayi Aiki bama, Shima Qalubalene Domin zai iya Zama Hujja akanka, Fatanmu Ubangiji Yabamu Ikon Aiki da Ilimin da Yabamu Yakuma Bamu ilimi na Tsoronsa da Aiki dominsa Yahore mana Sanin Gaskiya Da Aiki Da Ita. Mawallafi ✍️ Ismail Hussaini Alpholtawy Website alpholtawy.jw.Lt Tsikaci; Banyi Wannan Rubutu Domin Cin Zarafin Wani ko keta Mutuwacin wataba. Nayishine Domin fahimtar da Wasu wadanda Suka Jahilci Lamarin Diplomasiyya Na Yanzu, Tayadda Aka kasa gane Menene manufar mamayar Turawa Dakuma Illar dasuke Jefawa Al’uma, Misali Mafi girma Irin ‘Barnar rayuka dasuka haifar a Gabas ta Tsakiya dasunan Rikicin Aqeedah dakuma Addini. Lamarin Zai Karene Akan Gida Kuma Yankinmu Africa Tayadda Suka Maidamu Bayi Kuma Suke Sa Muna kashe Junarmu Domin Biyan Bukatunsu. - MAQALA TA FARKO Bayanin Suwaye YAHUDAWA
MAQALA TA BIYU Kutsen YAHUDAWA a Gabas Ta Tsakiya
MAQALA TA UKU Illar dasuke Yiwa Larabawa Na Mulkin Kama Karya
MAQALA TA HUDU Illar Dasuke Yiwa Africa Ayanzu
MAQALA TA BIYAR Hanyoyin dasuke Bi Don Kutsewa Duniya
Zanyi Bayaninsu Daya Bayan Daya INSHAALLAH Inafatan Mai KARATU Bazai Gajiya ba, Zan takaita Rubutun Nawa Domin Ina Sanyawa A Social Media Dan yazama nasayashi a Post Guda Daya.
MAQALA TA FARKO
Bayanin Suwaye Yahudawa Dukkan Mai bibiyan Tarihi Kokuma Wanda yake Karanta ALQUR’ANI Basai Anyimasa dogon jawabi ba, Yasan YAHUDAWA Sufarsu Ahali Saidai Ayanzu Idan Zamu Nemi Saninsu Zamuce Mutanen da 👉Hitila Ya Yakesu 🔥. Wad’anda Ayanzu Sukafi Rayuwa awadannan Kasashen kamar Haka; US, UK, Canada, France, Germany, Italy, Portugal, Turkey da sauransu. Wad’anda Suke a Yammacin Duniya Kuma Suna da Karfin Iko Tayadda Yazama Kaso Saba’in da Biyar Cikin Dari (75%) Na duniya Su Suke juyata Da ikonsu na Salon Mulkin kama Karya Dakuma Zalnci Hakan yafaru ne Dalilin Mugun halinsu Na Tusa Talauci Da Ta’addanci Wa Dukkan Kasar dasukaga Zata yimusu Tawaye Harsai Sunkarya Daukarta. Mai Karatu Na iya Tambaya Shin Menene ikonsu Da Gadara? **Amsarka itace:— Sunada Karfi Iko aduniya Sunada Kudi Wanda Sunhada Wad’annnan Abubuwane tahanyar Tanadin da Suke fata na Kare Kansu a Yaki Idan ta fado Musu domin Gamai bibiyan Tarihi yaji Yadda aka Tarwatsamusu Daula A Yakin Duniya ta Biyu akayi Kusan Karar Dasu Adoron Kasa. Wannan Dalili yasa Suka kulla kawance da Junansu Suka Kuma fara Tattali da Tara Makamai da Kutse Cikin kowace Al’uma domin Suyada Kansu aduniya Dan Subazama Takowani Shashi, Suna da Qungiyo Ayanzu kamar haka; 👉NATO (North Atlantic Treaty Organization 👉CSTO (Collective Security 👉G7 (Group of Seven) 👉EU (European Union) Sannan Suntara Makamai Ba Adadi Sunada Karfi Fiyeda sanin ‘Dan Adam, Kuma Zasu iya Tunkarar kowa Aduniya, insuka farwa kasa To ALLAH ne Kawai Gatanta Amma Babu Mahaluqinda ya isa Yatsayar musu Da Aniyarsu Sai ALLAH Saikuma In Ansamu Masharranta Irinsu. Muna Rokon **Ubangiji ** yatsaremu daga Sharrin YAHUDAWA.
MAQALA TA BIYU
Kutsen yahudawa a Gabas Ta Tsakiya Wannan Maqalar zata iya Zama izina kokuma nace Hannunka Mai Sandan ga Hukumomi Dakuma Shugabannin Africa. Haqiqa Larabawa Sundauki YAHUDAWA amatsayin Aminai Kuma Mataimaka, Wanda Aminci yakai alakar Auratayya Tashiga Tsakaninsu Tayadda Suna Auren juna Kamar Yadda Addinin Musulunci yasawwaqe. Tofa Saidai Awannan zamanin Juyin Yanyi Yacanza al’amuran, Tayadda Yahudawa Suke Amfani dawannan HANYAR Suna Sanya Gaba da Tsanar juna Wa YAHUDAWA Tahanyar Cusawa ‘ya’yansu mata Suna Koyamusu Yadda Zasu Sanya Mijin Daya Auri Bayahudiya Yakori Dansa Ko Kaninsa kowani Nasa Wadda Yake Karakashinsa Saboda Sharri irinna Matayen YAHUDAWA dasuka Auro, Kuma hakan Koyine daga Iyayensu domin Acewarsu Hakan Shine Zai fara Karya Daular Larabawa Domin Awannan Lokacin babu Daular datake Qalubale agaresu kamar Larabawa Domin Sunfi Kusa dasu kuma Sune Al’uma mafi yawa Awannan Lokacin. Wannan Shine Farkon Faruwar Rushe Daular Larabawa.
,MAQALA TA UKU
Illar dasuke Yiwa Larabawa Na Mulkin Kama Karya Bayan Sun Karya Karfinta da mata Sai kuma Suka Fara Yakar Tattalin Arzikinta Tahanyar Yanke Huldar Kasuwancinsu da Kasashen Duniya. Ga GA’bar Tambaya! Taya Zasu yanke Huldar Kasuwancinsu da Kasashen Duniya? Amsar mu Anan itace;— Sunyi Amfani da Wasu ‘Yan Gidan Gofnatin da Larabawa ke Mulka Wad’annan Wad’anda Yayunsu da Iyayen Gidansu Suka Kora Sukayi Amfani Dasu Wajen Kirkiran Qungiyoyin Ta’addanci domin Suyi Kamfen din ‘Bata Wannan Daular datayi Sanandin Barinsu Gari daganan YAHUDAWA Suka Karfafa Wad’annan Qungiyoyi na Ta’addanci Suka Taramusu Kudade da Makamai Suka Dinga Ruguza Al’uma Gefe Guda Kuma YAHUDAWA Suna Shigowa Suna Bada Magunguna Masu Illa Dasunan Tallafi Suna Kashe Al’umar da Gubar magani ‘yan Ta’adda sunayi Da Bindiga da Bomabomai. Sannan A’bangaren Gofnati Sunshiga Da Zimmar Zasu Taimaki Gofnatin Amma Suna bata Bashin Makamai Sannan dahakan Sukayi Amfani Suka karya Wannan Daular Suka Ruguza Himma da Mafarkin Wadannan Shuwagabannin Har ila Yau Kasashen Larabawar Gabas ta Tsakiya Suna Cikin halin Tausayawa da Alhini da Kuncin Rayuwa da Halin Tausayawa
. MAQALA TA HUDU
Yadda Suke Wanzar da Shirin Kutse Cikin Al’umar dasuke So! Suna yin Wannan ayyuka nasune tahanyar damuka ambata abaya, da mata Dakuma Tsirar da Tsiro na ‘Yan Ta’adda daga Cikinku Wanda Hakan Zaibasu Daman Saida Makamai Akasarku, Tayadda Zasu Sami Damar Shiga Gofnatin Kasarku daganan sai su Karya Tattalin Arzikin Kasarku. Sannan Daga Baya Suma Sufara Shigowa suna Baku Guba dasunan Magani. Tabbas Akwai Wani Mummunar aiki Wanda YAHUDAWA Suke Shiryuwa Wanda Wannan Tafi Shafan Wad’anda Suke Musulmi Domin Acewarsu Bisa bincike dasuke Aiwatar wa ”Nan Da ‘yan Wasu Shekaru Duniya da Mulkin ta Zaikoma Hannun Musulmi Wannan Dalili Yasa Suke Kirkiran Wasu Qungiyoyi Wad’anda Suke Fada da Rusa Tsarin Musulunci Dakuma Hadin kansu Dama Uwa uba Tunkud’esu Akan Turbarsu ta Imani Da Ubangiji ALLAH izuwa Ga Bautan Aljanu da Kaucewa Hukumcin Ubangiji Izuwa Hukumci na son Zuciya Maras Tushe Da Asali. Tambayar dayakamata Me Karatu yayi; Taya Suke Aiwatar da Wad’annan ayyuka kuma me Suke So Su cimma kuma Menene Qungiyoyinda Suke Kirkiran? Suna Aikinne Kaitsaye Domin Rushe Bautar Ubangiji Dakuma Hani akan Aikin Da Littattafan Ubangiji Sannan, Domin Burinsu Sumulki Duniya Amma hakan Bazai yiwuba Matukar Mutane sunada Tsarin rayuwa Da Addini Domin Hakan Zaihanasu Samun Cikakken iko Dakuma Dama, Saboda Haka Aikin da Zasuyi nafarko Shine Raba Mutane da Addini, Ba Musulunci kadaiba; Dukkan Addinin dasukaga yanada Littattafi Burinsu Su Sanyawa Mabiyansa Rauni Tayadda Zasuyi Amfani da Matsalolin Aqidar Addinin Suhaddasa Rigima daga Baya kuwa Su fara Yiwa Malamanku Kisan Gilla dasunan Suna kawo Sabanin ADDINI.
MAQALA TA BIYAR
Kammalawa da Bayanin Hanyoyin dasuke Bi Don Kutsewa Duniya Dukkan Godiya ta Gabbata Ga Ubangiji Mahalicci, Mai Hukumci Bisa Adalci Mai Karamci Baya Butulci Sassauci Baya Ha’inci. Masani Mai Bada Kyautar Komai Mai Yadda Yaso Ayanda Yaso Ko Anaso Ko Ba’aso, Salati Da Aminci Sutabbata Ga Shugaba Ja Gaba Mai Martaba Annabi (S. W. A.) Da Iyalan gidansa mataye da Yayayensa Da Sahabbansa Ubangiji kayimusu Aminci Aminci mai Yawa. Bayan Haka Wannan Maqala Itace ta Kammalawa Kuma Zankara Haskamana Wasu Abebenda Zamu kara Lura Dasu Muma Mudau Izina Sannan Mukula DA Sha’anin YAHUDAWA Dakuma Kokarin Gujewa Turbarsu ta Munafurci Dayaudara.
👉Muyi Hakuri da Junanmu muna Tsayuwa Domin Neman Fahimtar Juna Yayin Rikicin Addini ko Qabilanci. 👉Kada Shigar Tsaraici Na Matan YAHUDAWAn Yamma ya rudeka Ka Kwaso Bala’i Wa Kasarku. 👉Kuyi Kokarin Koran Tsarin Rayuwarsu DA Al’adunsu Na Dabbanci Kuyi Hukumci da Littattafanku. 👉Kutabbatar Kuna Rike DA Tarihin Duniya Awulkanci Wani Lokaci idan Fitina Ta Auku Ku Nemi Maslaha daga Tarihin Al’umomin Bayanku. 👉Kada Kubar ‘ya’yanku Akasashen Turawan Yamma Kawai Suna Karatun Boko Batareda Koyar Dasu Addini ba. 👉Kutabbatar Kuna Kwatanta Aiki Tsarin Addininku Domin Gujewa Sa’banin Zamani. 👉Kada Kukarbi Wani Tallafin Magani Ko Abinci Daga Garesu Harasai Masana Daga Kasarku Sun Tantance. 👉Kada Kuyarda Kukarbi Bashi daga Garesu Duk Matsin Rayuwa Saidai Idan Zakuyi Trade By Barter. 👉Ku Sanya Masana Akan Dukkan Wasu Muqaman Gofnati Ba Jahilaiba Kuma Masu Addini Ba ‘Yan Duniya ba. Akwai Dalilai Dayawa Amman Zantsaya Anan Domin Kada Rubutun Nawa Yazamto Najashi Yayi Yawa Anan Nake Cewa Daku Bissalam. Nine Naku Ismail Hussaini Alpholtawy
- Nasarorin Ƙungiyar Arewa Media WritersNasarorin Da Ƙungiyar “Arewa Media Writers” Ta Samu Cikin Shekaru Biyu, July 2020, Zuwa… Read more: Nasarorin Ƙungiyar Arewa Media Writers
- TARBIYYAR ‘YA’YA AMUSULUNCI══════ ❁✿❁ ═════ ❁✿❁ ═════TARBIYYAR ‘YA’YA AMUSULUNCI══════ ❁✿❁ ═════ ❁✿❁ ═════ ══════ ❁✿❁ ═════… Read more: TARBIYYAR ‘YA’YA AMUSULUNCI
- ZATIN UBANGIJISHAUQI CIKIN AL AMARIN GAIBIYYA Kasantuwar Ubangiji A Buya Bai zama tawaya Ga Imanin… Read more: ZATIN UBANGIJI
- GODIYA TA GA ALLAH BUWAYIBan Shan Sigari Ban Shan MoringaBan Shan 200 Kayan zamani Ban Leqa tagaKayan Wani… Read more: GODIYA TA GA ALLAH BUWAYI
- KUJI TAUSAYIN MARAYAN ALLAHBansan me Nayi mussu baNufata da Sharri suke basu barniba Nayi kukan ZuciyaHar na… Read more: KUJI TAUSAYIN MARAYAN ALLAH
- FASAHAR ZAMANIMenene capacitor? Dauki masu gudanar da wutarlantarki guda biyu (abubuwan da suka bari Wutarlantarki ta ratsa su) sai ka raba su da insulator(kayan da ba su barin wuta ya ratsa sosai) sai kayi capacitor: wani abu da zai iya adanamakamashin wutar lantarki. Kara makamashinlantarki ga mai iya aiki shi ake kira caji ; fitar dakarfin daga mai iya aiki shi aka sani dadischarging. Capacitor yana dan kama da baturiya, amma yanada wani aiki daban. Baturiya na amfani dasinadarai don adana makamashin lantarki da sake shi a hankalita hanyar zagaye; wani lokaci (a yanayin agogonkwata) zai iya daukar shekaru da dama. Mai iyaaiki yana sakin karfinsa da sauri-sau da yawa acikin sakanni ko kasa da haka. Idan kana daukanhoton flash, misali, kana bukatar kyamararka don samar da babban burst na haskea cikin fraction na sakan daya. Wani mai iko daaka hađe da bindigogin flash na ‘yan sakanni taamfani da makamashi daga batirin kyamararka.(Yana daukar lokaci kafin caji capacitor shi yasayawanoci dole ka jira kadan.) Da zarar an caji maikarfin, zai iya sakin duk karfin nan take ta hanyarxenon flash bulb. Zap! What is a capacitor?Take two electrical conductors (things… Read more: FASAHAR ZAMANI
- MU KIYAYE ALLAH NIDA KUBazamu Kauce Shari`ah BaDuk Wuya Bazamu rabe baKunci Bazaisa Mu Sarye baBalle Wuya ba… Read more: MU KIYAYE ALLAH NIDA KU
- HANYAR KUTSE TA SIYASAR YAHUDAWAAlpholtawy May 20,2021 Gabatarwa Dukkan Yabo ya Tabbata ga Allah ﷻ Wanda yayi Rana,… Read more: HANYAR KUTSE TA SIYASAR YAHUDAWA
- BAI JUYA MAKU BAYA BA!!! MU HUKUMTA JUNA BISA ADALCISau dadama Wasu Zakaji Suna Korfin Cewa Wane Tun Sadda Yasami Wata Daukaka Ko… Read more: BAI JUYA MAKU BAYA BA!!! MU HUKUMTA JUNA BISA ADALCI
- My Youtube Logo
- MASHAHURAN MUSULMAI DA SUKA FARA KIRKIRAN AIKIN LIKITANCI A DUNIYAKamar yadda nayi bayani a rubutu na farko Wani abin haushi da Turawan yamma… Read more: MASHAHURAN MUSULMAI DA SUKA FARA KIRKIRAN AIKIN LIKITANCI A DUNIYA
- TARBIYAR MATASA•••°°°TARBIYAR MATASA°°°••• Godiya ta tabbata ga ALLAH madaukakin sarki, Tsira da amincin ALLAH su… Read more: TARBIYAR MATASA
- YADDA AKE DOWNLOAD NA KARATUTTUKA—Bidiyo ´Din Yadda Ake Downloading a Website din Sashin Addinin Musulunci na Kasar Nigeria… Read more: YADDA AKE DOWNLOAD NA KARATUTTUKA
- My Logos Sample
- TARIHIN SHEIKH ISMA’ILA IDRIS BN ZAKARIYYATARIHIN SHEIKH ISMA’ILA IDRIS BN ZAKARIYYA !!! **Gwagwar mayarsa wajen Kafa Izala da Sunnah***… Read more: TARIHIN SHEIKH ISMA’ILA IDRIS BN ZAKARIYYA
- LITTATTAFAN ADDINZamu Daura Guda Goma insha Allahu muna Kyautata Zaton Zakuci Moriyarsu. .
- AYYUKANMU NA RUBUCE_RUBUCENMUKu Sauke Ingantattun Maguguna Na Islamic Medicine
- MUKULA DA DUNIYAAN BAMU ILIMI KYAUTA! MUN WATSAR! MUN SAYI JAHILCI DA KU’DINMU! Shin Mecece… Read more: MUKULA DA DUNIYA
- MUYIWA KANMU ADALCIALAKAR SHEIKH DR AHMAD GUMI DA MASU GARKUWA DA MUTANE Kada kayanke Hukunci… Read more: MUYIWA KANMU ADALCI
- SUWAYE KHAWARIJ ???SUWAYE KHAWARIJ??? khawarij Sune Mutanen da Banbancin Aqida Ko Maslahar Rayuwa Tasanya Suke… Read more: SUWAYE KHAWARIJ ???
- AHLUSSUNNAH WAHABIYYAWAHABIYANCI DABAN DA MU’UTAZILANCI WAHABIYANCI:Shine Takaituwa Akan Tafarkin Sunnah, Da Bin Nassin Alqur’ani Da… Read more: AHLUSSUNNAH WAHABIYYA
- SAHABBAN ANNABI MANAGARTA

Wannan Gaskiya3
LikeLike
Nagode
LikeLike
Haka abin Yake
LikeLike
Wannan Haka yake
LikeLike
Allah yasaka
LikeLike
Jazakalla
LikeLike